DANJA DAILY POST
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DANJA DAILY POST, Health/Beauty, Danja, Katsina.
20/09/2023
16/09/2023
Gwamnatin Kano ta kori Jami‘an ta biyu
Gwamnatin Kano ta sallami Kwamishinan Kasa na jihar Adamu Aliyu Kibiya da kuma mai bai wa Gwamna Shawara Kan Harkokin Matasa Yusuf Imam da aka fi sani da Ogan Boye.
Kwamishinan yada labarai na Jihar Baba Halilu Dantiye ne ya jagoranci taron manema labarai inda ya bayyana wannan mataki.
Kwamishinan ya kuma gargadi dukkan masu rike da mukaman gwamnati da su iya bakin su daga kalamai marasa kan gado.
An sauke jami‘an ne bisa wasu kalamai na yin barazana ga alkalan da suke sharia‘ar kararrakin zaben Gwamnan jihar.
By CMRD LASTBORN DJA
15/09/2023
BEAUTY IS NATURE
BY CMRD LASTBORN DJA
15/09/2023
The Vice Chancellor of Federal University Dutsin-Ma, Katsina State Prof. Armaya'u Hamish Nicki OON, FFS, FNSAP and Wazirin Malaman Katsina has led deletion of Management Staff, deans, directors and head of departments has paid a courtesy visit to his excellency the Executive Governor of Katsina State Malam Dr. Dikko Umar Radda on the 14th of September, 2023 in his office at the Government House of the State.
In his remarks, the Vice Chancellor Prof. Bichi has expressed congratulated the governor on the successful winning of his election and also sents appreciation on behalf of the University to the Governor on the enormous support always rendered toward the growth and development of the university for Katsina State and Nigeria at large.
In response, Governor Radda who received the delegation from FUDMA has shown delightnes and reminded the delegation of the cordial relationship between himself and the university even before being a governor of the the State and which shall that remain unchanged. He again assured the university of continuous support for the betterment of the state and Nigeria.
15/09/2023
Good morning lovers
BY CMRD LASTBORN DJA
15/09/2023
Tun daga aka rantsar da Dikko Radda zuwa yau, wane abu ne cikin ayyukan da da yi wanda ya fi daɗaɗa maka rai?
Wane abu ne kuma a yanzun za ku so ya yi don ci gaban al'ummar jihar Katsina baki ɗaya?
By CMRD LASTBORN DJA
Abun ban Sha awa / Border Bridge linking Nigeria 🇳🇬 and Cameroon 🇨🇲
14/09/2023
Yan Nijeriya murna har baka yayin da aka gyara wutar lantarki bayan ta lalace na tsawon awanni a duk fadin kasar
Wasu yan Nijeriya sun nuna jin dadinsu yayin da kamfanin wutar lantarki na Nijeriya Eco Disco ya bayyana nasarar gyara wutar lantarkin Nijeriya bayan babban layin wutar ya tsinke
Kamar yadda kamfen ya wallafa a shafinsa na twitter ya bayyana cewa
"Ya ku kwastomomi masu daraja ku sani a yanzu an gyara wutar Najeriya kuma ta dawo, mun gode da hakurinku."
Tun wajen karfe 12:40am na daran jiya ne dai wutar ta dauke, inda tun sanyin safiyar yau kamfanin ya bayyana cewa yana ta aikin gyaran wutar sai a wannan lokacin s**a kammala
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Danja
Katsina
