Qu'ran kharim
Quran kharim is the solution of everything, read it and study it
18/03/2026
For Katsina metropolitan
YA KAI BAWAN ALLAH😭
Yana da kyau ka tuna cewa, zaka mutu, sannan kai kaɗai za'a kai a saka cikin Rami, inda babu kowa, babu ACe babu fitila b***e kushin ko fillow.
Kai kaɗai za'a ɗayar a gaban Allah amaka tambayoyi.
Shin ka shirya wa wannan Ranar?
Shin kana yin sallolinka akan lokaci kuma dai dai?
Shin ka kame bakinka daga Gheeba da gulma, Riyah, da zagi?
Shin ka shagaltar da Halshenka da Ambaton Allah ko kuma da waƙoƙi?
Shin wayarka zata sheda ka a wajen Allah wajen aikin kirki kokuma wajen aikin sharri da ita??
Shin kana ma kanka Irin waɗannan tambayoyin kuwa?
Wallahi ya kamata ..... Mu dawo ga Allah domin lokaci tafiya yake...mutuwa kullun KUSANTAR ka take ya kai ɗan Adam.
Mu dawo ga Allah kafin mu zama turɓaya.
05/03/2026
Big shout out to my newest top fans! 💎 Ummi Suleiman, Fatima Shuaibu, Lawal Abubakar, Khadeejah Bintu Zakary, Khairiyyah Uthman Abakar, Khadija Sani Bakane, Faiza Isiya, Hafsat Ahmad, Suleiman Ameenerh, Maman Abeey, Matar Habieby, SA Eemah Gambo, Hafsat M Bashir, Zaynerb Haids
Drop a comment to welcome them to our community,
05/03/2026
With Islam Is The Best Way01 – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉
05/03/2026
With Africa TV3 – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉
Part 9
Part 8
Part 7
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Katsina City
Katsina
820101
