Ummi Bala Fta.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ummi Bala Fta., Health/Beauty, Nasarawa funtua, Katsina.
19/02/2025
Jarimin commissioner lafiya najahar katsina munaimaka fatan alheri Allah ya Karamaka kwarin gwaiwa da azama kokarin dakake yimana ajahar katsina dakewayanta munaimaka addu.a Allah ya Kara dafamaka adikan ayyukanka na alheri
13/01/2025
Iyayen gidana abin alfaharina bayanesu maigoyamarayu Kai harmasu iyayen sungoya mutanen kirki gasanin darajar Dan Adam mu mutanen funtua ba abinda zamuce segodiya mungodema Allah dayabamu wannan jajirtaccen commissioner awannan jaha ta katsina Allah ka Kara dafa mashi adikan aiyikansa na alheri amin
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Nasarawa Funtua
Katsina
