Ruma general enterprises
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ruma general enterprises, Health/Beauty, Katsina.
Ya kuka ganshi?
Mi kuke tsammani ga amarya da ahalinta idan kuka kai masu wannan?
Ina wa anda s**a shirya zama magidanta? kuzo nazo maku da tsaraba! shifa akwatin lefe ba ya tsaya a matsayin akwati ba aa wani farin ciki ne yaye damuwa ne a tsakanin iyalai bare kuma ace ka sayi wanann a wajen Ruma Ruma general enterprises
Wasu zasu tura maka friend request idan kashiga time line dinsu sai ka kasa gane shin su din Muslim ne ko Christian shin maza ne ko kuwa nisa'un kai a tsakanin su ke ganin mu bamu ke ganin su ba sai ka rasa gane guda🫣🤔 aaa tayaya kuwa ake tsammanin zaka amshi abunda ka kasa gane miye shi din🙄
30/04/2026
Promo Promo Promo.!!!
Sauki iya sauki kyau kuwa baa magana
Duk kunsanta kunsan kudin ta amma gata a 18k na kawo sai dai maiso zai sanya kudin shi za a hada a kawo.
18k (18,000).
0903 939 9608
Ruma general enterprises Health/beauty
Dan Allah a rika sanya suttura domin itadin cikar kamala ce ko bakada ko sisi ba mai gane maka
8k per yrd
09039399608
24/04/2026
Ya kuka gansu?🥰
A matsayin ka na ango to be ya kake tsammani idan ka kaiwa amaryar ka wanann akwatin?
Bawai iya akwati bane, farin ciki ne cikar buri ne kuma kamala ne..
Da 300 ne kacal zani baka duk wanda kake so👌
24/04/2026
With Asmau Abdullahi – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Katsina
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 21:00 |
| Tuesday | 09:00 - 21:00 |
| Wednesday | 09:00 - 21:00 |
| Thursday | 09:00 - 21:00 |
| Friday | 09:00 - 21:00 |
| Saturday | 09:00 - 21:00 |
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Ruma general enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
