OG Na Malam
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from OG Na Malam, Health/Beauty, Federal low cost, Kontagora.
07/02/2023
🤔🤔
👍👍
MUTANEN DUNIYA AKWAISU DA HIKIMA
Fitowa ta daga School kenan, sai naji ina
bukatar shan drinks, sai na shiga wani dan
qaramin Store domin na siya.
Ina shiga naga wani Mutum sai kallona yake yi, na dan qara
zagayawa naga dai bai kyaleni ba sai bina
yake a baya yana ta kallona. Sai naje na dauko Maltina da Biskit, Mutumin nan dai sai kallo na yake.
Sai nace masa "Mallam barka dai", sai yace: "Yauwa!" Sai nace masa "Lafiya kake ta kallona?" Sai yace: "Wlh kana matuqar yimin k**a da wani D'ana da ya mutu Sati 2 da s**a wuce".
Sai nace masa "Ayyah! Allah ya jiqansa da Rahama", yace "Ameen".
Har ya juya zai tafi, sai ya dawo yace min
"Akwai wata matsala guda daya, D'ana har ya mutu bai taba cemin Baba a dawo Lafiya idan zan fita ba, don Allah ina roqonka yanzu idan
nazo fita daga store dinnan kace min "BABA ADAWO LAFIYA".
Nace masa okay ba matsala.
Da yazo fita nace masa "Baba a dawo lafiya" k**ar yadda ya buqata.
Bayan na gama abinda zanyi sai nazo inda ake biyan kudi s**a yimin lissafin kudina, naga yakai N9750, ni kuma iya lissafi na abinda na siya bai fi N450 ba, sai nace ya "Mallam ya akai haka?"
Sai yace "Babanka da ya fita yanzu kayi masa A dawo lafiya yace kai zaka biya kudinsa" Gashi kuma N500 ne kawai a Aljihu na.
Don Allah yanzu ta yaya zan ku6utar da kaina a wannan wajen?
Life is tough, get a helmet
Sometimes struggles are exactly what we need in our life. If we were to go through our life without any obstacles, we would be crippled. We would not be as strong as what we could have been. Give every opportunity a chance, leave no room for regrets
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Federal Low Cost
Kontagora
