ICCM group
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ICCM group, Health/Beauty, Special, Yola.
07/10/2022
Indai kana da aure tofa dama ta samu kayi hadin nan soyayya zata nunku... Idan sha awar ka tana dau kewa ga magani kane mi Namijin goro guda 5 sai ka sami danyar citta yar kadan sai kasmai
05/10/2022
Idan kana fama da kankancewar Mazakuta ga sahihin maganin da zai warkar maka da wannan matsalar - Kyauta Blog Kasashen Labarawa da wasu Kasashen da sukaci Gaba Mazajensu suna amfani da wannan hadin maganin kafin suyi aure, ba wai sai ma Gaban ka ya kankance ba amma dai yafi amfani ga wanda Gabansa ya kankance kamar na dan karamin yaro. Wallahil azeemi Indai matsar Kankancewar gaba ne kayi wannan hadin magan...
10/09/2022
Magani Domin Kara Girman Azzakari Cikin Sauki Kalli Video... Masha Allah' Bidiyon Yadda Zaka Kara Girman Azzakari Cikin Sauki Domin Gigita Uwar Gida Tabbas Wannan Bidiyo Zai'yi Matukar Taima Kon Du Wanda Ya Kalla.
22/07/2022
Bayan Buhari Ya Kammala Wa'adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa...
1. A lokacin sa ne aka bada, Federal University of Technology Jigawa
2. A lokacinsa ne aka bada, Federal University of Health Science Benue
3. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Transportation Daura
4. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Agriculture Zuru
5. A lokacinsa ne aka gina Army University Biu
6. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Technology Akwa Ibom
7. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Azare
8. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Ila Orangun Ogun State
9. A lokacinsa ne aka gina National Institute of Technology Abuja
10. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Daura
11. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Kaltungo
12. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Delta
13. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Oyo
14. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Wanune, Benue State
15. A lokacinsa ne aka bada, Federay Poly Shandam, Plateau
16. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Monguno, Borno State.
17. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Ugep, Cross River State
18. Shine ya kammala ginin Second Niger Bridge
19. Shine ya sake Gina hanyar Abuja-Kaduna-Kano
20. Shine ya Gina Layin Jirgi na Ibadan zuwa Lagos
21. Shine ya Gina Layin Jirgi na Itakpe zuwa Warri
22. Shine ya sake Gina hanyar Kano-Maiduguri
23. Lokacinsa ne muka fara ganin shinkafa yar gida a cikin buhu kamar 'yar waje
24. Lokacinsa ne aka fi samun wutar lantarki tunda aka dawo mulkin Dimokradiyya
25. Shine ya gina layin Jirgin kasa daga Kano-Kazaure-Katsina-Maradi
26. Shine ya sanya bututun iskar gas tun daga Kogi har Kano
27. Shine yayi ginin hanyar Kano-Katsina ya kuma mai data hannu biyu
28. Shine yayi aikin ruwan sha na zlXobe Dam, daga Dutsinma zuwa Katsina
29. Shine yayi aikin layin Jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja
30. Lokacinsa aka gyaran Airport ta Enugu
31. Lokacinsa ne aka sake Gina hanyar Zaria-Funtua-Gusau
32. Lokacinsa ne aka dauki matasa 500,000 ake basu N30,000 duk wata har na tsawon shekara 2 a tsarin N-Power
33. Lokacinsa ne aka fiddo da tsare-tsaren bada bashin noma da ake kira Anchor Borrowers Program don inganta harkar noma a Arewa da Nigeria
34. Lokacinsa aka fi daukar ma'aikata a kowane bangare na Gwamnati
35. Shine ya gina tashar wutar lantarki mai karfin 40MW a kashimbilla
36. Shi ya kammala tashar wutar lantarki a Zungeru 700MW hydro power station
20/06/2022
Sabon hadin Karin Girma tsawo da kaurin Azzakari,koda halitta ce ko matsalar istim'nai. Maganin karin girman Azzakari da tsawo da karin kauri,yana kara karfin gaba,yana magance raunin gaba. ...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Special
Yola

01/08/2022