Pis and yunity
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Pis and yunity, Health/Beauty, Pmf, Yola.
Amincin Allah yakaratabbata izuwa fiyeyyan halitta annabi muhammadu sallallahu alehiwasallama
10/05/2022
Malam Ibrahim Y. ฦณusuf Yace:
"MATARKA
1. Idan Tayi Fushi Jawota Jikinka
2. Idan Kaga Tayi Shiru Tambayeta Meye Matsalarta
3. Idan Tayi Kwalliya Ka Yabawa Kwalliyarta
4. Idan Tayi Girki Kaci Kana Santi, Koda Bai Yi Yadda Kake So Ba
5. Idan Tace Zata Matsa Daga Kusa Da Kai Riqeta Kace Baka Yarda Ba
6. Idan Kaga Tana Kuka Sa Bakinka Ka Tsotse Hawayenta
7. Idan Kaga Tana Kishinka Kyaleta Kar Ka Kyareta
8. Duk Sanda Zaka Fita Ka Sumbace Ta Agoshinta
9. Kana Kasuwa Ko Office Kirata Ta Waya Kace Kana Kewarta
10. Kada Kalmar (Ina Sonki Ta Dinga Yiwa Harshenka Nisa)."
Idan Kun Sami Sakona Ku Tura Wa Duk Wani Maurata Domin Gyara. (Musamman Maza).
30/04/2022
๐๐๐ฃ ๐จ๐๐ช๐๐ ๐๐ง๐๐๐๐ ๐ฝ๐, ๐๐๐ ๐ฌ๐๐ฉ๐๐๐ ๐จ๐๐๐ง๐๐ฃ ๐ข๐ค๐ฃ๐๐๐ฎ ๐๐ฃ๐จ๐๐๐๐ก๐ก๐๐ ๐ฏ๐, ๐๐ฎ๐ ๐จ๐๐ก๐ก๐๐
๐๐ช๐ฉ๐๐ฎ๐๐ฃ๐ ๐ฎ๐๐๐ ๐ก๐๐๐๐ง๐๐ฃ ๐ฃ๐๐ฃ ๐ฏ๐ช๐ฌ๐ ๐๐๐ฎ๐๐ฃ ๐ช๐ฌ๐ ๐ข๐ช๐จ๐ช๐ก๐ข๐๐
๐ฟ๐ค๐ฃ๐ฉ ๐๐ค๐ง๐๐๐๐ฉ ๐๐ค๐ก๐ก๐ค๐ฌ ๐ข๐ฎ ๐ฅ๐๐๐
20/04/2022
Barkanku dasafiya masoya manzon Allah sallallahu alehiwasallam inafatankowa yarasulalla Allah yasahaka ameen
16/04/2022
Salatigoma ha annabi s a w
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Pmf
Yola
