aminu_sabiu

aminu_sabiu

Share

official_amenu

16/08/2021

Sharuɗan Da Sheikh Dahiru Usman Bauchi Yagindayawa Baba Buhari A Villah Kan Kisan Gillar Da Akai Ta Ƴan,Uwa Musilmai A Garin Jos.

Daga Kamalancy

Babban Malamin Ad'dinin islama kuma jagoran ɗarikar tijjaniya Sheik Ɗahiru Usman Bauchi yaziyar ci fadar shugaban ƙasa Mohammadu Buhari ajiya Lahadi inda harya gindayawa gomnati waɗan su sharuɗɗa dayace yazam dole gomnati tabi madamar tana son azauna lafiya al,ummah musilmi suma kar sudauki matakin fansa dakansu

Ziyarar tasa nada nasaba dan gane da kisan gillar da akayiwa wasu matafiya dawowa taron murnar cikar asubwar shekarar muslimci a garin Jos.

Malam Sheik Ɗahiru Usman Bauchi yaƙara dacewa gomnati ta cika waɗan nan sharuɗan shine kaɗai mafitar samar da zaman lafiya aƙasar nan sharudan da ya gindaya gasu k**a hakka.

1 Duk wanda aka kashe yazama dole Gomnati tabiya iyalan mamacin Diyan ran wanda aka kashe.

2 Yazama dole gomnati tabiya kuɗin jinyar waƴan da aka jigata da rauni suke asibitti tareda kuma biyan su diyyar ciwon da aka jimasu.

3 Yazama dole Gomnati ta hukunta waɗan da aka k**a da hannu ga al,amarin k**ar yanda dokar ƙasa ta tanada Constitution.Tareda alkawarin tabbatar da irin hakka bazata sake faruwa ba.

4 Idan Gomnati takasa cika daya daga cikin sharuɗa uku da ƴan,uwa musilmi suke buƙata to suma zasu ɗauki matakin fansa.

Mezakuce?

©Kamalancy

Photos from aminu_sabiu's post 23/06/2020

GRA, Zaria.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Zaria