Hisba soba division
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hisba soba division, Health/Beauty, .
27/04/2026
HISBAH Kaduna State
27/04/2026
HISBAH KE NAN
25/04/2026
04/11/2025
Alhmdllh a yau talata 4/11/2025 hukumar hisba soba division Kaduna state ta Kai ziyaran ban girma tare da niman albarka,Hadi da Kara niman hadin Kai ga me girma hakimin gundumar maigana ,Dan darman zazzau , a gidan sa Dake maigana,
Me girma hakimin ya Tarawa hukumar hisba dukkannin dagattan Dake gundumar maigana, alhmdllh kowani dagaci ya halacci wannan kira da hakimin yayi
Bayan hakimin ya bayyanawa hukumar hisba irin jindadinsa akan kafa wannan hukumar ta hisba .
Kuma ya karawa jami,an hukumar hisba soba division kwarin gwiwa akan wannan aiki ,
Sannan baya ga haka hakimin ya hada kowani dagaci da Kuma AC na word dinsa domin su san juna su Kuma taimakawa juna a wurin gudanar da aiki ,
Alhmdllh anyi taro lafy Kuma an tashi lfy,
Allah yasa kowa ya koma gidansa lafy , Ameen summa Ameen
Written by PRO hisba soba division
Saluhu Zakariyya Matari
04/11/2025
https://www.fb.com/l/6lp1kJRRR
Sabon page na hisba soba division
Facebook Lite for Android This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.
